Posts

Showing posts from October, 2023

Yabzu yanza hadiza gabon ta anmunce ta aure naziru

Image
yanzu zanzu hadiza aliyu gabon ta A munce Da ta aure Naziru sarkin waka kashiga nan domin kallun ciken ken labarin shiga video 👇👇👇👇👇👇👇

An buÉ—e mashigar Rafah don kai agaji ga fararen hula a Gaza Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Image
kaisaya An bue mashigar Rafah don kai agaji ga fararen hula a Gaza  Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

An aikata kisan ƙare-dangi a Darfur

Image
  An aikata kisan Æ™are-dangi a Darfur BBC ta samu sabbin shaidu kan kisan Æ™are dangin da aka yi a yammacin Sudan tun bayan yaÆ™in da ya É“arke tsakanin manyan sojoji biyu da suka samu rabuwar kai a watan Afrilu. Wani sharhi da aka yi sakamakon hotunan tauraron É—an adam da kuma kafafen yaÉ—a labarai da bayanan da aka tattara ya kuma nuna yadda sojoji suka cinna wa wasu Æ™auyuka akalla 68 wuta bayan fara yaÆ™in basasar Æ™asar. Ministan kula da harkokin Afirka na Birtaniya, Andrew Mitchell ya shaida wa BBC cewa wannan wani mummunan "kisan Æ™are dangi ne". Wannan ne karon farko da Gwamnatin Birtaniya ta yi amfani da irin wannan harshe domin bayyana abin da ke faruwa a Sudan. Janar Abdel Fattah al-Burhan, wanda ke shugabantar É—aya daga cikin tsagin da ke rikici a Sudan - ya shaida wa BBC cewa za su yi aiki tare da Kotun Duniya domin gurfanar da waÉ—anda suka aikata laifin. Mafi yawan zarge-zargen da ake yi na laifukan yaÆ™i na Æ™abilanci an fi alaÆ™anta su da mayaÆ™an da ke da Æ™aw...

Adam a zango ya bayyana abin da yabata masa suna a rayuwar sa

Image
  Jarumin kannywood Adam a zango ya bayyana abin da yabata masa suna a rayuwar sa wanda jama’a suke masa kallon banza   Kai Tsaye Batare Da Bata Lokaciba Kalli Cikaken Videon Ta Cikin Wan Nan Hoton Na Kasa Danna Nan👇👇👇 script async="async" data-cfasync="false" src="//pl20776295.highcpmrevenuegate.com/afc5c18dfbe3f18792dd344476576370/invoke.js">

Labaru da dumiduminsa data BBC Hausa

Image
NEWS TO DAY Labaru da dumiduminsa data BBC Hausa Ayanzu haka anakan yin juyinmulki was shugaba bula tininbu a Nigeria

Dadin kowa anyanka ta tashi zango na 5 kashi 1

Image
 Gain da zakakalla shirin dadin kowa  Keuta inkanaso zakayi download 240p-link download   360p- Link download  480p-link download

Labarun bbc hausa nayau

Image
linkdownload  an zargi kasar faransa domin kawu harehare akasar niger ancewa faransa tadau ki sojojinta a kasar niger

Trkashi bello turji yadauki tinunbu

Image
NeWS nigeria Shiga nan kalli full vidios 👇👇👇👇👇 ____aa tirkashi shugaban enbindiga watu belo tirji yayi magana akan shugaba bola tinumbu yasauka daga mulkin nigeria

Innalillahi Killi Yanda Matan Aure Take Madigo Itada Kwarta Idan Mai Gida Ta Yayi Tafiya To Asirin Ta Ya Tonu Ga Video Killi..

Image
Innalillahi Killi Yanda Matan Aure Take Madigo Itada Kwarta Idan Mai Gida Ta Yayi Tafiya To Asirin Ta Ya Tonu Ga Video Killi.. Innalillahi Killi Yanda Matan Aure Take Madigo Itada Kwarta Idan Mai Gida Ta Yayi Tafiya To Asirin Ta Ya Tonu Ga Video Killi..    480p downloads 360p DOWNLOAD LINK    

Autan Na Aisha ya buge Rabe Shagon Ebola a damben Maraba

Image
Autan Na Aisha ya buge Rabe Shagon Ebola a damben Maraba Rabe Shagon Ebola ya yi rashin nasara a hannun Autan Na Aisha a damben safe a Marabar Nyanya a jihar Nasarawa, Najeriya. Tun farko Wazirin Labaran ɗan Gwamba ya gwangwaje Rabe da kiɗan Ebola, sannan ya washe Autan Na Aisha Guramaɗa. Dama 'yan wasan biyu sun ɗaure hannunsu sai suka faɗa fili, nan da nan Anas alkalin wasa ya ɗaga hannuwansu cewa sune wasa na gaba. Suna taka dambe a turmin farko Rabe ɗan damben Kudu ya dunga kai kora ga Autan Na Aisha, wanda ya dunga fita daga filin wasa Mun ɗauka za a raba wasan sai Rabe Bahagon Ebola ya ce zai iya ci gaba da dambe, nan take Idris Bamɓarewa ya kore fili domin ci gaba da dambe. 'Yan wasan sun samu kuɗi daga wajen magoya baya, daga nan aka shiga turmi na uku - a nan ne Autan Na Aisha ya fita daga Fili, shi kuwa Rabe ya bi shi daga nan sai ga Shagon Ebola a kasa. Da farko Kudawan sun ce ba kisa ba za a zagaya da Autan Na Aisha ba, amma daga baya komai ya lafa aka z...

Abun ba a cewakomi

Image
ayan zuhaka ankayiwa niger hari kuma ba asan kosuwayeba a yanzude ananan anabinci ke akai Za a hukunta waÉ—anda suka yi wa matan Æ™auye fyaÉ—e bayan shekara 30 Babbar kotun jihar Tamil Nadu da ke Indiya ta tabbatar da hukuncin da aka yanke shekara 30 da suka wuce, inda aka samu É—aruruwan jami’an gwamnati da laifin aikata miyagun laifuka, ciki har da yin fyaÉ—e ga wasu mata 18. Jami’an gwamnatin da aka samu da laifin sun haÉ—a da Æ´an sanda da masu aiki a É“angaren kula da gandun daji da kuma na tattara haraji. Jamai’an sun far wa wasu Æ´an Æ™auye a watan Yunin 1992, bisa zargin su da taimaka wa wani mai fasa-Æ™waurin itacen turare, mai suna Veerappan. Jami’an sun ci zarafin maza sannan suka yi wa mata fyaÉ—e, sun farfasa musu gidaje da halaka dabbobi da suka mallaka. An yi wa al’amarin laÆ™abi da ‘Shari’ar Vachathi’, wato sunan Æ™auyen da aikata waÉ—annan laifuka. Dukkanin jami’ai 269 da aka zarga sun musanta aikata laifukan, sai dai a shekara 2011 wata kotu ta kama su da laifi ...